The man pictured above allegedly killed his son and beheaded him for money ritual. The post shared by one Taskar Gizago is writte...
"Ya Kashe Dansa Ya Guntle Kansa Da Kafarsa Domin Kudin Tsafi
***
+Wani mutum a Jihar Filato ya kashe dansa, ya guntule kansa da kafarsa daya domin ya yi tsafi da nufin samun kudi.
*
+Mutumin ya kai koke ne wajen 'yan sanda, ya ce masu dansa ya bace, amma mahaifiyar yaron ta musanta. Ta ce mahaifin yaron ne da kansa ya fita da shi daga gida, don haka tana zargin shi ya batar da shi.
*
+Da 'yan sanda suka tsananta bincike, sai aka gano gawar yaron a bayan motar mahaifin nasa. An samu kan yaron da kafarsa a guntule.
Graphic photos below...