This is sad. A vulcanizer met his untimely death in the course of discharging his duty in the northern part o Nigeria. According t...
Read below how it was shared on Facebook;
Innalillahi Wa Inna ilaihir Raji'un!! Ya Rasa Ransa a Wajen Neman Halaliyar Sa.
Wannan bawan Allah da kuke gani wani mai sana'ar faci ne da Allah ya karbi rayuwarsa a bakin aikinsa.
Matashin ya rasu ne a lokacin da yake kan aikin wata taya kafun daga bisani tayar tayi bindiga ta tarwatsa mar kayi.
Allah ka jikan mu ka sanyamu cikin bayinka salihai
Graphic photo below...